An Ciwa Jarumin Kannywood Mutunci -Nura Husaini - Labarai Ingantattu

AdSense

An Ciwa Jarumin Kannywood Mutunci -Nura Husaini

Ance Wai Nura Hussain Dan Wasan Hausa Yana Da Ilimi, Amma Wata Tambaya Da Yayi Sai Tayi Kama Da Tambayar Dakikikai.

Daga Abubakar Lecturer

Wai A Cikin Bidiyon Da Ganduje Yake Karbar Rashawa Me Yasa Ba’a Ga Mai Daukar Bidiyon Ba ?

Ni Kuma Nace Me Yasa Idan Kuna Wasan Hausa Bama Ganin Camera Man A Revision Dinmu ?

Amsar Wannan Tambaya Ita Ce Amsar Tambayarka.

The post An Ciwa Jarumin Kannywood Mutunci -Nura Husaini appeared first on ArewaBlog.Com™.

No comments

Powered by Blogger.