Bikin shekarar 58 da samun yanci: Kalli kyawawan hotunan Mansura Isa na raya ranar samun yanci - Labarai Ingantattu

AdSense

Bikin shekarar 58 da samun yanci: Kalli kyawawan hotunan Mansura Isa na raya ranar samun yanci

Mansura ta fitar da wadannan hotunan masu jan hankali don taya Nijeriya murnar cika shekara 58 da samun yanci.

Tsohuwar jaruma kuma uwargidan shahararren jarumin Kannywood, Mansura Isa,  ta fitar da wasu zafafan hotuna na raya zagayowar ranar samun yancin Nijeriya.

Shugaban gidauniyar Todays life foundation ta taya kasar murnar cika shekara 58 da samun yancin zama kasa mai zaman kanta.

 

Tauraruwar ta wallafa hotunan masu jan hankali a shafin ta na kafafen sada zumunta tare da taya kasar murnar zagayowar wannan muhimmin rana.

Hotunan dai sun birge kuma da yawa masoya da masu bibiyan shafin ta sun yaba adon da tayi.

No comments

Powered by Blogger.