Gwamnonin Sun Bayyana Matsayinsu Kan Sabon Albashi - Labarai Ingantattu

AdSense

Gwamnonin Sun Bayyana Matsayinsu Kan Sabon Albashi

Gwamnonin Sun Bayyana Matsayinsu Kan Sabon Albashi
__¥__
*
Kungiyar gwamnonin jihohin kasar nan sun yi maraba da sabon tsarin albashi mafi karanci na Naira 24,000.
Sai dai kuma Shugaban Kungiyar Gwamnonin kuma Gwamnan jihar Zamfara, AbdulAziz Yari ya yi nuni da cewa har yanzu wasu gwamnonin sun kasa biyan tsohon tsarin albashin na Naira 18,000.

No comments

Powered by Blogger.