Hotunan Jaruma Hadiza Gabon A Lokacin Da Take Yarinya - Labarai Ingantattu

AdSense

Hotunan Jaruma Hadiza Gabon A Lokacin Da Take Yarinya

Fitacciyar jarumar nan ta Kannywood Hadiza Aliyu wacce aka fi sani da suna Hadiza Gabon ta wallafa wasu hotuna na yarintar ta a shafin instagram dinta.

Duba da yadda surar ta take tun a can da, zai kara tabbatar maka da cewar jarumar dama tana da kyawun ta tun asali.
Duba hotunan a nan kasa


©arewamobile.com

No comments

Powered by Blogger.