Jarumar Kannywood Maryam Booth Ta Kammala NYSC - Labarai Ingantattu

AdSense

Jarumar Kannywood Maryam Booth Ta Kammala NYSC

Fitacciyar Jarumar Kannywood, Maryam Both ta kammala yi wa kasa hidima wato NYSC, kamar yada Aminiya ta jiyo.
Tuni Ali Nuhu da Adam Zango suka sanya hoton jarumar rike da satifiket na NYSC din, suna taya murna, harma da sauran wasu manyan jaruman kannywood.

No comments

Powered by Blogger.