Kalli yadda Dallar Amurka $5000 Tayi Sanadiyar Korar Ma`aikatar VOA Hausa Har 15 - Labarai Ingantattu

AdSense

Kalli yadda Dallar Amurka $5000 Tayi Sanadiyar Korar Ma`aikatar VOA Hausa Har 15

Dallar Amurka $5000 tayi sanadiyar korar ma’aikatar VOA Hausa har 15
Kamar yadda Jaridar Daily trust ta bayyana a shafinta, ma’aikatar na Voa Hausa wanda suka hada da Jummai Ali, Sahabu Imam Aliyu, Ibrahim Alfa Ahmed,
Ibrahim Jarmai, Abdul’aziz adili Toro da Sauran su, sun Amshi Dallar Amurka $5000 agun Rt Hon Aminu Masari awata ziyara daya kai ofishinsu a Washington D.C.
Duk da cewa Mal labaran, Mai magana da yawun Aminu Masari ya karyata wannan batu na bayar da Kudi ga Ma’aikatar, anata gefe kuma Hukumar VOA bayan binciki ta kuma tabbatar da hakan ta
bayyana korarsu daga bakin aiki domin dokar aikin Jarida a Amurka ya haramtawa kowane dan Jarida karbar fiye da dala $20 Koda kyauta ne a lokacin da yake gudanar da aikinsa na Jarida.

No comments

Powered by Blogger.