Kalli Zafafan Hotunan Jaruma Rahama Sadau A Kasa Me Tsarki - Labarai Ingantattu

AdSense

Kalli Zafafan Hotunan Jaruma Rahama Sadau A Kasa Me Tsarki

Jarumar fina finan hausa Rahama Sadau ta wallafa wasu hotunan ta Wanda aka dauka  a kasa me tsarki. Wannan ba shine Karo na farko data taba zuwa kasarba. Hasashe ya nuna cewa jarumar itace ta farko data tsunduma gadan gadan cikin nollywood,  GA hotunan a kasa.

The post Zafafan Hotunan Jaruma Rahama Sadau A Kasa Me Tsarki appeared first on ArewaBlog.Com™.

No comments

Powered by Blogger.