Me Abin Burgewa Don Buhari Ya Zanta Da Iyayen Hauwa Liman? - Labarai Ingantattu

AdSense

Me Abin Burgewa Don Buhari Ya Zanta Da Iyayen Hauwa Liman?

Me Abin Burgewa Don Buhari Ya Zanta Da Iyayen Hauwa Liman?
Daga Comr Mohammed Pulka
Wallahi babu wani abun farin ciki ko na miskala zarratin wai don Shugaba Buhari ya yi magana ta waya da Iyayen Hauwa Liman, bayan ta shafe kimanin watanni bakwai a hannun Boko Garam kafin suka kasheta a jiya.
Mun yi Allah wadai da rashin ko in kula da Gwamnati ta yi akan rayuwar baiwar Allah nan.
Allah ya sakawa Iyayenta!

No comments

Powered by Blogger.