Video Da Dumi Duminsa : Yadda Gwamna Ganduje Yake Karbar Cin Hancin Daloli A Hannun Yan Kwangila - Labarai Ingantattu

AdSense

Video Da Dumi Duminsa : Yadda Gwamna Ganduje Yake Karbar Cin Hancin Daloli A Hannun Yan Kwangila

Yanzu haka akwai wani video da yake yawo  a social media ta yadda ganduje yake karbar Cin Hancin Daloli a Hannun Yan Kwangila. Tun kwanakin baya Wani Dan JarIda jaafar jaafar me gidan Jaridar DailyNigeria ya fasa kwai kan yadda gwamnan ke karbar Cin Hanci Ga Video din kusha Kallo Lafiya


No comments

Powered by Blogger.